Kaddamar da Rabon Tallafi da Tsaftace Almajirai da Kungiyar Darul Nahratul Ahbabul Qur’an ta Gudanar a Tsangayar Gwani Usman Ladani, Kano
A wani mataki na inganta rayuwar Almajirai da tsaftace muhalli, Kungiyar Darul Nahratul Ahbabul Qur’an ta gudanar da wani shiri na musamman a Tsangayar Gwani Usman Ladani dake Kano. Wannan shirin ya kunshi rabon tallafi da kuma tsaftace Almajirai, wanda aka shirya domin tabbatar da cewa yara Almajirai suna samun kulawa ta musamman da kuma […]